Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya ce wa sarauniya Esta, “A Shushan, masarauta, Yahudawa sun kashe mutum ɗari biyar da kuma 'ya'yan Haman guda goma. Mene ne suka yi a sauran lardunan sarki? Mece ce kuma bukatarki? Za a yi miki. Mene ne kuma roƙonki? Za a ba ki.”

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:12 a cikin mahallin