Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 6:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da shigowar Haman, sai sarki ya ce masa, “Me za a yi wa mutumin da sarki yake so ya ɗaukaka?”Haman ya yi tunani ya ce a ransa, “Wane ne sarki yake so ya ɗaukaka, in banda ni?”

Karanta cikakken babi Esta 6

gani Esta 6:6 a cikin mahallin