Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya ce, “To, wace irin daraja ko girma aka ba Mordekai saboda wannan?”Barorin sarki waɗanda suke yi masa hidima suka ce, “Ba a yi masa kome ba.”

Karanta cikakken babi Esta 6

gani Esta 6:3 a cikin mahallin