Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka tarar an rubuta yadda Mordekai ya gano maƙarƙashiyar Bigtana da Teresh, biyu daga cikin bābāni na sarki, masu tsaron ƙofa, waɗanda suka yi niyya su kashe sarki Ahasurus.

Karanta cikakken babi Esta 6

gani Esta 6:2 a cikin mahallin