Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka yi shelar dokar sarki, aka kuma tattara 'yan mata a masarauta a Shushan, a hannun Hegai, sai aka ɗauko Esta zuwa fādar sarki, aka sa ta a hannun Hegai wanda yake lura da mata.

Karanta cikakken babi Esta 2

gani Esta 2:8 a cikin mahallin