Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mordekai ne ya goyi Hadassa, wato Esta, 'yar kawunsa, gama ita marainiya ce. Ita kuwa kyakkyawa ce. Sa'ad da iyayenta suka rasu, sai Mordekai ya karɓe ta tankar 'yarsa.

Karanta cikakken babi Esta 2

gani Esta 2:7 a cikin mahallin