Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Memukan ya amsa a gaban sarki da sauran sarakai, ya ce, “Ba sarki ne kaɗai sarauniya Bashti ta yi wa laifi ba, amma har dukan sarakai, da sauran jama'a da suke cikin dukan lardunan sarki Ahasurus.

Karanta cikakken babi Esta 1

gani Esta 1:16 a cikin mahallin