Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya ce, “Bisa ga doka, me za a yi da sarauniya Bashti da yake ba ta yi biyayya da umarnin da na aika ta hannun babani ba?”

Karanta cikakken babi Esta 1

gani Esta 1:15 a cikin mahallin