Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma so in san ma'anar ƙahoninta goma, da ɗaya ƙahon wanda ya tsiro, wanda aka tumɓuke ƙahoni uku a gabansa. Ƙahon nan yake da idanu da bakin da yake hurta manyan maganganun fariya, wanda girmansa ya fi na sauran.

Karanta cikakken babi Dan 7

gani Dan 7:20 a cikin mahallin