Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 7:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai na nemi in san ainihin ma'anar dabba ta huɗu, wadda ta bambanta da sauran. Tana da bantsoro ƙwarai, tana kuma da haƙoran baƙin ƙarfe da faratan tagulla. Ta cinye, ta ragargaje, sa'an nan ta tattake sauran da ƙafafunta.

Karanta cikakken babi Dan 7

gani Dan 7:19 a cikin mahallin