Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga baya sai Daniyel wanda aka laƙaba wa suna Belteshazzar, wato irin sunan allahna, yana kuwa da ruhun alloli tsarkaka, ya shigo wurina. Na kuwa faɗa masa mafarkin, na ce,

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:8 a cikin mahallin