Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A lokacin nan hankalina ya komo mini, sai aka mayar mini da masarautata mai daraja, da martabata, da girmana. 'Yan majalisata da fādawana suka nemo ni. Aka maido ni kan gadon sarautata da daraja fiye da ta dā.

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:36 a cikin mahallin