Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan take sai abin da aka faɗa a kan Nebukadnezzar ya tabbata. Aka kore shi daga cikin mutane. Ya shiga cin ciyawa kamar sa. Jikinsa ya jiƙe da raɓa, har gashinsa ya yi tsawo kamar gashin gaggafa, akaifunsa kuma suka yi tsawo kamar na tsuntsu.

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:33 a cikin mahallin