Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma ga mai tsaro tsattsarka yana saukowa daga sama, yana cewa a sare itacen nan, a ragargaje shi, amma a bar kututturen da saiwoyinsa cikin ƙasa ɗaure da sarƙar baƙin ƙarfe da tagulla. An ce a bar shi can a ɗanyar ciyawar saura, ya jiƙe da raɓa, ya zauna tare da namomin jeji har shekara bakwai.

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:23 a cikin mahallin