Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 3:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai hakimai, da wakilai, da su muƙaddasai, da 'yan majalisa, da su ma'aji, da alƙalai, da masu mulki, da dukan ma'aikatan larduna suka taru don keɓewar gunkin da sarki Nebukadnezzar ya kafa. Suka kuma tsaya a gaban gunkin.

Karanta cikakken babi Dan 3

gani Dan 3:3 a cikin mahallin