Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya aika a kirawo su hakimai, da wakilai, da su muƙaddasai, da 'yan majalisa, da su ma'aji, da alƙalai, da masu mulki, da dukan ma'aikatan larduna, su zo, su halarci bikin keɓewar gunkin da sarki Nebukadnezzar ya kafa.

Karanta cikakken babi Dan 3

gani Dan 3:2 a cikin mahallin