Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 3:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan su hakimai, da wakilai, da muƙaddasai, da manyan 'yan majalisa suka taru, suka ga lalle wutar ba ta yi wa jikunan mutanen nan lahani ba, gashin kawunansu bai ƙuna ba, tufafinsu ba su ci wuta ba, ko warin wuta babu a jikinsu.

Karanta cikakken babi Dan 3

gani Dan 3:27 a cikin mahallin