Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Nebukadnezzar kuwa ya fāɗi a gaban Daniyel, ya gaishe shi, sa'an nan ya umarta a miƙa hadaya, da hadaya ta turare ga Daniyel.

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:46 a cikin mahallin