Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda ka ga an gutsuro dutse ba da hannun ɗan adam ba, ya kuwa ragargaje baƙin ƙarfen, da tagullar, da yumɓun, da azurfar, da zinariyar, Allah Maɗaukaki ya sanar wa sarki abin da zai faru nan gaba. Mafarkin tabbatacce ne, fassarar kuma gaskiya ce.”

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:45 a cikin mahallin