Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Daniyel ya tafi wurin Ariyok wanda sarki ya sa ya karkashe masu hikima na Babila, ya ce masa, “Kada ka karkashe masu hikima na Babila, ka kai ni gaban sarki, ni kuwa zan yi wa sarki fassarar.”

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:24 a cikin mahallin