Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan zai yunƙura zuwa ƙasashen gaɓar teku, ya ci da yawa daga cikinsu, amma wani jarumi zai kawo ƙarshen fāɗin ransa. Zai sa fāɗin ransa ya koma masa.

Karanta cikakken babi Dan 11

gani Dan 11:18 a cikin mahallin