Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 1:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. A cikin dukan abin da ya shafi hikima da ganewa wanda sarki ya nemi shawararsu, sai ya tarar sun fi dukan masu sihiri da bokaye waÉ—anda suke cikin mulkinsa har sau goma.

21. Daniyel kuwa ya ci gaba har shekarar farko ta sarki Sairas.

Karanta cikakken babi Dan 1