Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki ya yi magana da su, sai ya tarar a cikinsu duka, ba wani kamar Daniyel, da Hananiya, da Mishayel, da Azariya. Don haka aka maishe su 'yan majalisar sarki.

Karanta cikakken babi Dan 1

gani Dan 1:19 a cikin mahallin