Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah Maɗaukaki ya harbe ni da kibau,Dafinsu kuwa ya ratsa jikina.Allah ya jera mini abubuwa masu banrazana.

Karanta cikakken babi Ayu 6

gani Ayu 6:4 a cikin mahallin