Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 42:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa, sai ku kama bijimai bakwai da raguna bakwai, ku kai wa Ayuba, ku miƙa su hadaya ta ƙonawa domin kanku. Ayuba zai yi addu'a dominku, ni kuwa zan amsa addu'arsa don kada in sāka muku bisa ga wautarku. Gama ba ku faɗi gaskiya game da ni ba, kamar yadda bawana Ayuba ya yi.”

Karanta cikakken babi Ayu 42

gani Ayu 42:8 a cikin mahallin