Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 42:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da Ubangiji ya gama faɗa wa Ayuba waɗannan magana, sai ya ce wa Elifaz, mutumin Teman, “Ina fushi da kai da abokan nan naka biyu, gama ba ku faɗi gaskiya game da ni ba, kamar yadda bawana Ayuba ya yi.

Karanta cikakken babi Ayu 42

gani Ayu 42:7 a cikin mahallin