Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 24:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna matse mai daga 'ya'yan zaitun.Suna kuma matse ruwan inabi daga 'ya'yan inabi,Amma su kansu suna fama da ƙishi.

Karanta cikakken babi Ayu 24

gani Ayu 24:11 a cikin mahallin