Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 22:28-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. Za ka yi nasara a kowane abu da za ka yi,Haske kuma zai haskaka hanyarka.

29. Allah yakan ƙasƙantar da mai girmankai,Yakan ceci mai tawali'u.

30. Zai ceci wanda yake da laifi,Idan abin da kake yi daidai ne.”

Karanta cikakken babi Ayu 22