Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 22:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Elifaz ya yi magana.

2. “Akwai wani mutum, ko mafi hikima,Wanda zai amfani Allah?

3. Gaskiyar da kake yi za ta amfani Allah?Ko kuwa abin kirki da kake yi zai taimake shi?

Karanta cikakken babi Ayu 22