Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuna ce wa kanku, “Mun ƙosakeɓaɓɓun kwanakin nan su wuce,Mu sami damar yin kasuwancinmu.Yaushe Asabar ɗin za ta ƙare ne?Ko mā sami damar kai hatsinmukasuwa,Mu sayar musu da tsada,Mu yi awo da ma'aunin zalunci,Mu daidaita ma'auni yadda za mucuci mai saya?

Karanta cikakken babi Amos 8

gani Amos 8:5 a cikin mahallin