Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waƙoƙin da akan raira a fāda, za su zama na makoki a wannan rana. Za a iske gawawwaki ko'ina. Ba za a ji motsin kome ba.”

Karanta cikakken babi Amos 8

gani Amos 8:3 a cikin mahallin