Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya tambaye ni, ya ce, “Amos, me ka gani?”Sai na ce, “Igiyar awon gini na gani.”Ya kuma ce,“Duba, da wannan zan nuna yaddajama'ata sun zama kamar bangonda ya karkace.Ba zan sāke nufina a kan yi musuhukunci ba.

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:8 a cikin mahallin