Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya nuna mini wani wahayi. A wahayin sai na gan shi, yana tsaye kusa da bangon da ake ginawa. Yana riƙe da igiyar awon gini.

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:7 a cikin mahallin