Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wahayin, na ga fara ta cinye kowane ɗanyen ganye a ƙasar. Sai na ce,“Ka gafarta wa jama'arka, yaUbangiji!Ƙaƙa za su tsira?Ga su 'yan kima ne, marasaƙarfi.”

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:2 a cikin mahallin