Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wahayin da Ubangiji ya nuna mini, sai na ga ya yi cincirindon fara nan da nan bayan da aka ƙarasa yankan rabon ingiricin da yake na sarki, ciyawar kuma ta soma tohuwa.

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:1 a cikin mahallin