Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka, sai ka kasa kunne ga abin da Ubangiji ya ce. Saboda ka ce mini in daina yin annabci gāba da jama'ar Isra'ila, kada kuwa in yi wa zuriyar Ishaku ɓaɓatu,

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:16 a cikin mahallin