Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 7:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, ga abin da Ubangiji ya ce maka, ya kai Amaziya, ‘Matarka za ta zama karuwa a birni, za a karkashe 'ya'yanka a cikin yaƙi. Za a rarraba wa waɗansu ƙasarka, kai kanka kuwa za ka mutu a ƙasar arna. Za a sa jama'ar Isra'ila su yi ƙaura zuwa wata ƙasa.’ ”

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:17 a cikin mahallin