Ubangiji ya ce,“Ai, ni ne, na sa a yi yunwa abiranenku.Shi ya sa ba ku da abinci.Duk da haka ba ku juyo gare ni ba.