Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Mutanen Taya sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun kwashe mutanen sun kaiƙasar Edom.Suka karya yarjejeniyar abuta waddasuka yi.

Karanta cikakken babi Amos 1

gani Amos 1:9 a cikin mahallin