Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Mutanen Edom sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun farauci 'yan'uwansu,Isra'ilawa,Suka ƙi su nuna musu jinƙai.Ba su yarda su huce daga fushinsuba.

Karanta cikakken babi Amos 1

gani Amos 1:11 a cikin mahallin