Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sau ɗaya a shekaru uku, sarki yakan aika da jiragen ruwa zuwa Tarshish tare da barorin Hiram, su kawo zinariya, da azurfa, da hauren giwa, da manyan birai, da ɗawisu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:21 a cikin mahallin