Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan tasoshi da finjalai na sarki Sulemanu, da zinariya tsantsa aka yi su. Haka nan kuma dukan tasoshi da finjalai da suke cikin gidan da aka gina da katakai daga Lebanon, na zinariya ne tsantsa. Ba a mai da azurfa a bakin kome ba a zamanin Sulemanu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:20 a cikin mahallin