Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu kuwa ya ba Sarauniyar Sheba duk abin da ranta take bukata, da iyakar abin da take so, banda abin da ta kawo wa sarki. Sa'an nan ta koma ƙasarta, ita da barorinta.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:12 a cikin mahallin