Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da itatuwan algum ɗin, sarki ya yi matakan Haikalin Ubangiji da na fādar sarki, ya kuma yi garayu, da molaye saboda mawaƙa. Ba a taɓa ganin irinsu a ƙasar Yahuza ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:11 a cikin mahallin