Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Sarauniyar Sheba ta ji labarin irin suna da Sulemanu ya yi, sai ta zo Urushalima don ta jarraba shi da tambayoyi masu wuya. Ta zo da 'yan rakiya masu yawa, da raƙuma ɗauke da kayan yaji, da zinariya mai yawa, da duwatsu masu daraja. Sa'ad da ta zo wurin Sulemanu, ta faɗa masa dukan abin da yake a ranta.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:1 a cikin mahallin