Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'ar da suka ragu a ƙasar, wato Hittiyawa, da Amoriyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa, waɗanda Isra'ilawa ba su hallaka ba,

Karanta cikakken babi 2 Tar 8

gani 2 Tar 8:7 a cikin mahallin