Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci, Sulemanu ya yi biki a wurin har kwana bakwai, tare da dukan Isra'ilawa, da waɗanda suka zo tun daga ƙofar Hamat, har zuwa rafin Masar, taron kuwa mai girma ne ƙwarai.

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:8 a cikin mahallin