Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sulemanu ya tsarkake tsakiyar filin da yake a gaban Haikalin Ubangiji, gama a wurin ne ya miƙa hadayun ƙonawa da kitsen hadayu domin salama, saboda bagaden tagulla wanda Sulemanu ya yi bai iya ɗaukar hadayu domin ƙonawa, da ta gari, da ta kitse ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:7 a cikin mahallin