Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

in jama'ata waɗanda ake kiransu da sunana za su yi tawali'u, su yi addu'a, su nemi fuskata, su juyo su bar mugayen ayyukansu, sa'an nan sai in ji su daga Sama, in gafarta zunubansu, in kuma warkar da ƙasarsu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:14 a cikin mahallin