Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa Sulemanu ya gama Haikalin Ubangiji da fādar sarki. Ya fa yi nasara cikin dukan irin abin da ya yi niyya game da Haikalin Ubangiji da fādarsa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:11 a cikin mahallin